Koma ka ga abin da ke ciki

Kolombiya

 

2018-01-17

KOLOMBIYA

Kungiyar Fassara Yaren Kurame na Kasar Colombia Ta Ba Shaidun Jehobah Lambar Yabo

Shaidun Jehobah a Kasar Colombia sun karbi lambar yabo biyu da ya shaida aikin fassararsu da kokarinsu na taimaka wa jama’a a yaren kurame na Kasar Colombia.