HASUMIYAR TSARO—NA NAZARI Yuni 2022

Wannan fitowar tana dauke da talifofin nazari da za a yi daga ranar 8 ga Agusta–4 ga Satumba , 2022.

TALIFIN NAZARI NA 27

“Sa Zuciya ga Yahweh”

Ka Sani?

Shin Romawa za su yarda a binne Yesu da kyau duk da cewa su ne suka rataye shi a kan gungume?

Ka Sani?

Ta yaya mutane a zamanin dā suke kirga shekaru da watanni?