WAƘA TA 157
Salama Za Ta Zo
(Zabura 29:11)
1. Muna yin rayuwa
Cikin salama
A wannan duniyar Shaidan.
Da bangaskiya,
Muna da tabbaci
Cewa kome zai
yi sauki.
(AMSHI)
Salama za ta zo
Kan duk duniya.
Kuma har abada,
Daga rafuffuka
Zuwa kan tuddai,
Kowa za ya zauna
Lafiya.
2. A cikin aljanna,
Duk duniya
Za mu zama da hadin kai.
Kowa da kowa
Zai sami salama
Don Allah zai yi adalci.
(AMSHI)
Salama za ta zo
Kan duk duniya.
Kuma har abada,
Daga rafuffuka
Zuwa kan tuddai,
Kowa za ya zauna
Lafiya.
(AMSHI)
Salama za ta zo
Kan duk duniya.
Kuma har abada,
Daga rafuffuka
Zuwa kan tuddai,
Kowa za ya zauna.
(AMSHI)
Salama za ta zo
Kan duk duniya.
Kuma har abada,
Daga rafuffuka
Zuwa kan tuddai,
Kowa za ya zauna
Lafiya,
Lafiya!
(Ka kuma duba Zab. 72:1-7; Isha. 2:4; Rom. 16:20)