Shaidun Jehobah a Fadin Duniya

Kanada

  • Ana ba da Hasumiyar Tsaro a Montreal, Kanada

Fast Facts—Kanada

  • Yawan Jama'a—38,704,000
  • Masu Shela—120,388
  • Ikiliisyoyi—1,164
  • 1 to 325—Ratio of Jehovah’s Witnesses to population

FITA WA’AZI

Zuwa Yin Wa’azin Bishara a Yankunan da Asalin ’Yan Kanada Suke

Shaidun Jehobah su yi wa’azin bishara a harsuna dabam-dabam don su taimaka wa mutane su koyi game da Mahalicci a yarensu na asali.