Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

Gun Waye Zan Je?

Gun Waye Zan Je?

Ka saukar:

  1. 1. Mai ja-gorana, Yesu

    Sarkin Mulkin Allah,

    Shugabancinka kaɗai

    Ni fa zan bi.

    Shi Makiyayi ne

    Mai alheri sosai.

    Shi ja-gora ne,

    Ba zan bijire ba.

    (KAFIN AMSHI)

    Muryoyin masu ruɗu

    Sun cika ko’ina a yau.

    Ni ba zan bi su ba,

    Za su sa in bijire.

    (AMSHI)

    Gun waye ne za ni je?

    Wane ne zai taimaka mini?

    Ni ba zan bi bako ba.

    Muryoyin irinsu

    Na jawo masifa.

    Muryar Yesu ce ni nake bi.

  2. 2. Ubangijina Yesu

    Na kula da ni fa.

    Yana kauna ta,

    Ba zan ji tsoro ba.

    Jehobah Allahna

    Zai albarkace ni.

    Maganar Dansa ce

    Take ba da rai.

    (KAFIN AMSHI)

    Muryar masu rudu

    Sun cika ko’ina a yau.

    Ni ba zan bi su ba,

    Za su sa in bijire.

    (AMSHI)

    Gun waye ne za ni je?

    Wane ne zai taimaka mini?

    Ni ba zan bi bako ba.

    Muryoyin irinsu

    Na jawo masifa.

    Muryar Yesu ce ni nake bi.

    (CHORUS)

    Gun waye ne za ni je?

    Wane ne zai taimaka mini?

    Ni ba zan bi bako ba.

    Muryoyin irinsu

    Na jawo masifa.

    Muryar Yesu ce ni nake bi.

    Gun waye ne za ni je?

    Ni ba zan taba bijirewa ba.