Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

Mu Gaya Masa Damuwarmu

Mu Gaya Masa Damuwarmu

Ka Saukar:

  1. 1. Jiya da na kira,

    Na san ba ki jin dadi.

    Amma ki san cewa

    Allah na kaunar ki.

    (KAFIN AMSHI)

    Kar ki gaji.

    In kin kāsa, yana nan.

    (AMSHI)

    Ki dogara ga Jehobah.

    Gaya masa damuwarki.

    Allah na nan, zai ji ki.

    Ya san dukan bukatunki.

    Kada ki yi shiru.

    Gaya masa. Gaya masa. Gaya masa.

  2. 2. Daga kai don ki ga

    Aljanna da ke zuwa

    Ba kuka, sai murna.

    Saboda fansar Yesu.

    (KAFIN AMSHI)

    Za mu jimre,

    Kafin lokacin nan ya zo.

    In mun

    (AMSHI)

    Dogara ga Allah Uba.

    Gaya masa damuwarmu.

    Allah na nan, zai ji mu.

    Ya san dukan bukatunmu.

    Kada mu yi shiru.

    Gaya masa. Gaya masa. Gaya masa.

    (AMSHI)

    Dogara ga Allah Uba.

    Gaya masa damuwarmu.

    Allah na nan, zai ji mu.

    Ya san dukan bukatunmu.

    Kada mu yi shiru.

    Gaya masa. Gaya masa. Gaya masa.

    Gaya masa. Gaya masa.